NIGERIA Da MUTANEN NIGERIA INA MAFITA???
Daga Wakilinmu__(Auwal M. Tukur)
A cigaba da kawo muku labaran lungu da sako na hanyoyin Zone C a cikin Jihar Niger State. Idan baku manta ba ,a bara mun rika kawo muku irin matsalolin da hanyoyin da suka fito daga ,Kontagora zuwa Makera,Daga Kontagora Zuwa Bangi , daga Kontagora zuwa Rijau.
To bana ma insha Allah zamu cigaba da kawo muku irin wadannan labaran . Domin a kulum fatan mu shine a gyara . Idan kuma ba gyara ba to zamu cigaba da sanar da duniya irin yanayi na halin ha'ula'i da al'ummar suke ciki a wadannan yanku nan. Da fatan kuma gwamnatin da take da hakki ko alhaki akan wannan aikin zato ji kuma ta gyara. Duk da mun san suna sane amma saboda su bashi ne a gaban su ba . Kawai su dai ,su kwashi kudin al'umma su zuba aljihun su kawai shine a gaban su.
A bara lokaci irin wannan na damana(Lokacin Ruwa)kenan. An su matsalar karyewar gadoji a wadannan Yan kunan . Wadannan kuma duk cikar wadannan titunan da muka ambata muku a baya. Hanyoyi ne ake kira da ake kira da High Way (Wato Manyan tituna). Baya ga hakan ma ,shine ga matsalar kashin hanya kuma. Duk da kasan tuwar rubuce rubucen da mukayi ta yi , a wancen lokacin sun sa an dan yi wani project na gaggawa a wurin da gadojin suka kariye. Duk da cewa mun sha zagi har da barazana da kamu kai wallahi harma da barazanar Kisa.
To abinda muke so a duba musamman daga Kontagora zuwa Makera. Shi ne a samar da kwararru wurin aikin gadar da karye. A cikin garin Rafin-gora ,duk da cewa munga an kawo wasu masu aikin . Amma Allah da ikon sa kafin su karasa aikin nasu . Allah ya kawo ruwa again suka wuce da duk dan abin da suka zuba na kankace(concrete).
Duk da a gaskiya Allah ne ya tona asirin su. Wurin da ya kamata ayiwa gada ,sai akazo akayi kwaltabi.
To ita wannan hanyar da nake yi muka baya ni akan ta babbar hanya ce da ta fito tin daga Sokoto har zuwa Lagos. Amma wai itace a irin wannan yana yin. A kwanan da akayi ruwa a gefen da ake dan rabawa a samu a wuce . To shima ya yanke ya fada. Inda yayi sanadiyar faduwar wata trailer,dauke da kaya.
Da fatan wannan baya nin zai kai har ga gwamnatin jihar Niger, ya ma karasa zuwa dan liti mugu.
Daga karshe kuma masu zagi sai kuci gaba da kuma masu kokarin kisa. Ogan ku Buhari ma yiyi kokari yin hakan . Sannan wallahi dan kusa ni ba irin mu akeyiwa bara zana da kisa ba . Wallahi a abinda wannan barazanar take kara mana sai kara kaimi da cigaba akan abinda muke yi.
Wakilinmu____
(Auwal M.Tukur)
7/6/2019

Tags:
Labaran Duniya