MEYE MAFITARMU ???

Dannan link domin karantawa, kayi shere domin Wasu su amfana




"Da yanzu Manzon Allah (S)  zai zo wannan al'umma da muke zaune acikinta Wadda Muke cewa Al-ummar  Nigeria, (ba Makkan jahiliyya ba) ya same mu a halin da muke ciki , kuna tsammanin sai ya dinga karantar da mu Tafsir da Tajwidi ? Ko kuwa yadda ya tunkari miyagun al'adun gargajiya Makka , ya  hana bizne 'ya mace da rai , ya hana dawafin Ka'aba tsirara , ya hana kaza,ya hana kaza , shi zai rinka yi ?




        Ko kuma kuna tsammanin zai ga wadannan janarorin wadanda 'generally' suke sace dukiyyar kasa , ya kyale su  ya yi shiru ? Ko zai dasa da su ? Kuna tsammanin su wa za su dira a kan shi su ce shi dan tashin hankali ne ? Wadannan mahukuntan ne! Saboda abin da zai yi kira a kai zai zama ya saba wa muradunsu"

Wakilin mu :
________________
Auwal M Tukur
 23/6/2019
Zaidu Suleiman

My Name is Zainilabidina Ahmad Suleiman Chief Executive Officer CEO Bz News 24/7. Famous Blogger| Developer | Programmer| Journalist| Consultant |Publisher |. Contact bzglobalservice@post.com Whatsapp+2348133888333

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post