Menene Mafitarmu Daga Jawaban Sheikh Ibraheem Zakzaky (H) kashi na uku (!!!)

Menene Mafitarmu Daga Jawaban Sheikh Ibraheem Zakzaky (H) kashi na uku (!!!)

 KASHINA UKU (!!!)
  Daga Jawaban
  ~Sayyid Zakzaky (H)
Daga wakilinmu
( Auwal M. Tukur)
Wannan cigaban Rubutun Daya Gabata Ne Kashi na Farko da Kashi na Biyu Wadanda Suka Gabata Yau kuma Muna Dauke da Kashina Uku (!!!)

 (MENENE MAFITARMU KASHI NA 2 NE.)```

"Na ce,wadannan tsinannu, la'anannu,fasikai,fajirai wadanda suke mulkin kasar nan!.. Kuna tsammanin sune za su gyaru su zama mutanen kirki? Ka taba karantawa a tarihi aka ce maka a wata al'umma an sami wani azzalumi yana ta cutar mutane ,

duk mutane suna shan wahala , talakawa na ta wayyo Allah . Kawai ran nan a duba haka sai ga wannan azzalumin ashe  ma ya zama waliyyi , ya gyaru, sai kawai ya gyara komai . Ka taba ji a tarihi?

In Akwai wannan tarihin ko labarin a gaya mana shi!!!




*_______________*
*Daga Wakilin mu :*
*_______________*
*Auwal M Tukur*
*26/6/2019*
Zaidu Suleiman

My Name is Zainilabidina Ahmad Suleiman Chief Executive Officer CEO Bz News 24/7. Famous Blogger| Developer | Programmer| Journalist| Consultant |Publisher |. Contact bzglobalservice@post.com Whatsapp+2348133888333

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post