MENENE MAFITARMU? DAGA JAWABAN SAYYID ZAKZAKY(H).

MENENE MAFITARMU???

DAGA JAWABAN
SAYYID ZAKZAKY(H).
"Kai musulmi,wanda yanzu kake zaune a Nijeriya , wannan kasa wadda take da mutane ba mu san adadinsu ba. Wasu su ce miliyan 140 , wasu su ce 150 , ko ma nawa ne, !


Abu daya da muka sani wanda ba wanda ya isa ya musanta, shi ne musulmin kasar nan sun daga kashi 66 zuwa 70 bisa 100.



To wannan yawan al'ummar musulmi yanzu suna da wani uzuri da za su gabatar ga Allah gobe kiyama na hujjarsu a kan cewa sun zauna a cikin kasa kuma ba addinin Musulunci ke iko da su ba,???



Kuma ba addinin ke gudanar da rayuwarsu ba,  Har ma suka yarda wani ya salladu a kansu alhali addininsa daban ne ma. Har  suka yarda kafirci da kafirai shi yake sarrafa rayuwarsu"???

To Waca amsa muka tanada domin bawa Allah (T) amsa akan wannan sakaci da muka tafka ahalin yanzu???



Daga Wakilinmu
____________
Auwal M. Tukur
M.N.N.U
_______________
  25/6/2019
Zaidu Suleiman

My Name is Zainilabidina Ahmad Suleiman Chief Executive Officer CEO Bz News 24/7. Famous Blogger| Developer | Programmer| Journalist| Consultant |Publisher |. Contact bzglobalservice@post.com Whatsapp+2348133888333

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post