HOTUNAN SALLAH IDI KENAN A GARIN KONTAGORA.

HOTUNAN SALLAH IDI KENAN A GARIN KONTAGORA.

Daga Wakilinmu__ Auwal M. Tukur




Kamar kowace shekara bana ma,  Yan uwa musulmi almajiran Sayyid Zakzaky na garin Kontagora sun bi sahun sauran al'umma musulmi wurin  gudanar da sallar Idi.

Wakilin Yan uwa na garin Kontagora Malam Ibrahim Imam ,ya gabatar da jawabin tunatarwa ga Yan uwa da kuma sauran al'umma musulmi. Akan darusan da aka sha a cikin watan Ramadan, babban  Masallacin Idi na garin na Kontagora.

Wakilinmu____
~AUWAL M. TUKUR
 4/6/2019.
Happy sallah
Zaidu Suleiman

My Name is Zainilabidina Ahmad Suleiman Chief Executive Officer CEO Bz News 24/7. Famous Blogger| Developer | Programmer| Journalist| Consultant |Publisher |. Contact bzglobalservice@post.com Whatsapp+2348133888333

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post