DAYA DAGA CIKIN WAYAN DA AKA HARBA ARANAR QUDUS TA DUNIYA A KADUNA SA'EED HUSSAINI RIMI YAYI SHAHADA !!!
SHAHEED sa'ed hussaini rimi Wanda yayi shahada saka makon ta addancin sojojin buhari akan masu zanga zangar lumana ta tausayawa raunanan falastinawa aranar jumma'ar karshen ramadan |
@ MA'ASUMAH NIGERIAN NEWS UPDATED @
Sakamakon harin da jami'an tsaro na gwamnatin Nasiru El-Rufa'i kai kan 'yan'uwa almajiran Sayyid Zakzaky (H) yayin muzahar Qudus ranar juma'ah an sami shaheedi.
Wannan shahadah ta Shaheed Sa'eed Hussain Rimi H/Rigasa Kaduna ta faru ne cikin daren jiya asabar.
Daga Fatima Xahra Shi'it.