BAZA'ABAR KASHE-KASHE DA KIDNAFIN A NAJERIYA BA. Cewar : Sheik Yaqub Yahaya Katsina
@Isma'il Abubakar Idris Katsina.
Wani bangare na Jawabin Wakilin 'yan uwa Musulmal Almajiran Sayyeed Ibrahim Zakzaky na Da'irar garin Katsina Sheik Yaqub Yahaya wanda yayi a wajen Taron Goron Sallah a filin tanki cikin garin Katsina 04/Jun/2019.
Miyasa ake farautarAl'umma kamar zabba, Miyasaaka shemu a taraba, miyasa ake kashemu a Zamfara da maiduguri da Batsari, miyasaMalamai da 'yan siyasabasu taba yin maga aakan wanna kisanba, dalili shine Al'umma sunbar Allah sunkama wanin Allah, sun rike Consitution sunbar Alqur'ani wallahi haka musulmi zasita faruwa.
Ba baki mukeyi mana ba amma kashe kashe da kidnafin baza'abarsu ba zasuci gaba da faruwa kenan acikin Al'umma har-illa masha Allah, domin komi kake aikatawa tsakaninka da Allah kasan laifinda kake aikatawa! yakamata ka gyara tsakaninka da Allah sai Allah ya samar maka da mafita duniya da Lahira.
Tambayar Sheik Yaqub Yahaya ga Al'umma a awajen taron goron sallah garin Katsina "wanene dan Aljanna...?" Babu wanda yabada amsa, Sheik yabada amsa da kansa yace " babu dan Aljanna sai wanda Allah ya amshi aiyukansa shine dan Allah", wakeda tabbacin Allah ya amshi ayyukansa...?.
Katabajin wani dan Siyasa ko Malami ko Babban maikudi yayi magana akan kashe kashen da akeyi a Najeriya. Sheik Yaqub yaba Gwamna Shawara akan cewa a tattara gawarwakin mutanenda aka kashe akaisu Abuja a baroma Buhari su.
Al'umma ta saki Allah ta kama wanin Allah. Al'umma yakamata mushiga taitayinmu.