ASALIN AQIDAR SHI'A DA 'YAN SHI'A KASHI NA DAYA (!)

ASALIN AQIDAR SHI'A DA 'YAN SHI'A KASHI NA DAYA (!)

Daga Wakilinmu
(Shana islam)



Zanso nayi bayani ne a kan bangare biyu Asalin shi'a da shi anci da su waye "yan Shi'a?.

ASALIN SHI'A DA 'YAN SHI'A

Mice ce Shi'a? kalmar shi'a a luga tana nufin mabiya ko mataimaka ko majibinta Al'amuran juna wanna kalma ta shi'a an fi yin amfani da ita akan gungun mabiya Imam Ali (as) da "ya yan sa Alqur ani mai girma ya yi amfani da wannan kalama ta shi'a a ma'anarta ta luga Allah ta'ala yana cewa hakika daga cikin shi'arsa akwai Ibrahim; (suratu saffat 83)


Awani wuri kuma da yake magana akan Annabi musa (as) ya ce; wannan yana daga cikin shi'arsa wannan kuma yana daga makiyan sa suratul kasas aya ta 15).



A ta akaice kamar shi'a luga ma"anarta shi ne gungun mabiya ko kuma gungun masoya baya dan haka in an ce "yan shi'a to ana nufin masu goyon bayan wani ko masu yin biyanya ga wani mutum Amma a isdilahi Baiti (as) ne kai tsaye ne kenan in mun sukake bayani za mu iya cewa shi'anci shi ne yarda da biyayya ga karantarwa da koyarwa ta tsarkakan halifofin Manzon Allah (s) Guda 12 na Ahlu bait (as) daga kan imam Ali (as) zuwa kan imam Mahdi (af)


SUWAYE "YAN SHI'A?.

"yan shi'a sune masu biyayya ga imam Ali (as) masu fifita shi akan sauran sahabban Annabi (as) wadanda suka yi imani cewa shi ne mafificin sahabbai a daraja da kamala shi ne jagora kuma khalifan Manzon Allah (as) mubasharantan a bayyansa bisa wasiyya ta Manzon Allah (s) da umarnin Allah kuma suke da akidar cewa Halifancin Annabi (s) na jagorancin al'umma ba ya fita daga tsarkakan ya "yansa Ma'asumai (As).

Zamu Cigaba Insha Allah Muhadu A Kashi Na Biyu(!!)

Daga Wakilinmu 
(Shana islam)
Zaidu Suleiman

My Name is Zainilabidina Ahmad Suleiman Chief Executive Officer CEO Bz News 24/7. Famous Blogger| Developer | Programmer| Journalist| Consultant |Publisher |. Contact bzglobalservice@post.com Whatsapp+2348133888333

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post