ANYI MUZAHARAR FREE ZAKZAKY YAU GAGARUMA AKANO

ANYI MUZAHARAR FREE ZAKZAKY GAGARUMA YAU AKANO!!!

Daga Wakilinmu Na Kano
(Zaidu Suleiman Shi'a)

Kamar Yanda Sanarwa Ta Gabata Yau Alhamis 24/Shawwal /1440 Wanda yayi daidai da 27/Jun/2019 Yan'uwa Musulmi Al-majiran Sheikh Ibraheem Zakzaky (H) Na Yankin Kano Da Kewaye:



Suka Shirya Muzaharar Free Zakzaky Domin Qara Kira ga Gwamnatin Nigeria Data Saki Sheikh Ibraheem Zakzaky (H) Shida mai dakinsa Malama Zeenat Ibraheem,"

Anyi Lafiya Kuma Ankammala Lafiya  Kamar yanda Photunan Suke Nunawa🖕🖕🖕
Zaidu Suleiman

My Name is Zainilabidina Ahmad Suleiman Chief Executive Officer CEO Bz News 24/7. Famous Blogger| Developer | Programmer| Journalist| Consultant |Publisher |. Contact bzglobalservice@post.com Whatsapp+2348133888333

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post