No title

A yaune Talata 04/Jun/2019 'yan uwa Musulmai Almajiran Sayyeed Ibrahim Zakzaky na Da'irar garin Katsina bisa Wakilcin Sheik Yaqub Yahaya suke gudanar da Gaggarumin Taron Goron Sallah kamar yadda suka saba gudanarwa a Kowace Sallah, Karamar Sallah Sallah Azumi ko Sallah Layya Babbar Sallah a yanzu haka suna cigaba da gudanar da wanna taron a inda akasaba gudanarwa a babban Filin Tanki Rafin Dadi cikin garin Katsina.

Sheik Yaqub Yahaya ne Babban Bako mai Jawabi.

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post