A KADUNA AN GUDANAR DA MUZAHARAR KIRAN ASAKI SHAIKH ZAKZAKY DA YAMMACIN YAU ASABAR.
Almajiran Shaikh Zakzaky na garin Kaduna sun cigaba da Muzaharar kiran Asaki Shaikh Zakzaky a Yau Asabar 15 June,2019, domin jaddadawa gwamnatin Nigeria kin yarda da cigaba da tsare Jagoran Wanda ke tsare ba a bisa ka'ida ba, tun bayan afka masa da sojoji sukayi a garin Zariya shekarar 2015.
Duk da ruwan sama da ake tsugagawa, bai hana masu Muzaharar cigaba da shelanta kiran asaki jagoran ba. Shaikh Aliyu Turmidhi ya jagoranta, Wanda dunbin 'yan Uwa suka halarta. Alhamdulillah an kuma kammala lafiya.
______________________________________________
Daga Wakilanmu na Kaduna
AMR UMR & Fatima Xahrah Shi'it
—15/06/2019
___________________________________________________

Tags:
#FREE_ZAKZAKY