MA,ASUMAH NIGERIA NEWS UPDATED__ TAREDA RUHULLAH YOLA
Bayan idar da sallah jummu,a a masallacin nasarawo dake garin jimeta
Yan,uwa musulmi almajiran sayyid zakzak (H) suka gudanar da muzaharar neman asaki jagoran harka musulunci a Nigeria shaikh zakzaky (H) Wanda gomnatin Nigeria ke tsare dashi tsawon shekara uku da rabi babisa qa,idaba