DAGA MA'ASUMA NIGERIAN NEWS UPDATER
A garin Zaria yauma cikin darennan matasan harkan Musulunci mabiya marhabar Shi'a A Nigeria sun sake futowa zanga-zanga lumana na Neman asaki malamin su Sheikh Ibrahim Al-Zakzaky (h) Da gwamnatin nageria ke rike dashi tun bayan harin ta'addancin da aka kaimasa a gidanshi dake birnin zariya tare da kashe mishi 'yar'yar 6 da mabiya fiye da 1000 da kuma jikkata wasu da dama tare da kama wasu ciki hardashi da matar shi Malama Zinatudeen Ibraheem.
Matasan sun gudanar da wannan Muzaharan ne cikin tsari da nizami inda suka dauko Muzaharan tun daga kasuwan Zaria sannan aka aje Muzaharan a bubban dodo zaria Anyi Muzaharan lafiya ankuma tashi lafiya
Daga wakilinmu na Zaria Auwal Adam Sidi
Free Zakzaky
Free Zakzaky
Free Zakzaky
9:17pm
29/may/2019
Tags:
Labaran Duniya