YADDA ZAKA QARA YAWAN NUMBER KA NA MTN DAGA 11 ZUWA 15 KO 20

Ma'asumah Nigeria News Updatedtare da wakilinmw Mas'udu Dan masani Shinkafi 08149993999.

Shin ko kasan zaka i,ya kara yawan number kana MTN a cikin
minti2 bata re da kayi amfani da application va ko codes
.
.
Sanin kanku ne kowa ce phone number na 9ja guda 11 ce
na musan man yau naxo muku da wata hanya ta yadda zaka
bawa abokan ka ko budurwar ka mamaki
ta yadda zaka kara number ka ta zama 15 ko 20
.
.
kawai karka damu matukar kana  tare da Shafin nan na M.N.N.U Zai fede maka biri har
Bindi wlh Lolz..
.
.
wannan wata hanya ce mai sauki duk da dai wannan tsohuwar
yayi wannan wata hanya ce mai sauki duk da dai wannan
tsohuwar yayi ce
.
amma xan dan sanarma wanda basu san anayin tava
.
.
GA ABUBUWAN DA AKE BUKATA GARE KA WAJEN KARA
NUMBER KANA MTN DAGA 11 ZUWA 15 KO 20
.
.
1 ==> KA KARANTA WANNAN POST DIN DA KYAU
2 ==> KA TABBATAR IDAN KA KARANTA WANNAN POST DIN
KA GWADA YAYI KAYI SHARE NA WANNAN POST DIN DOMIN
WASU SU KARU
.
.
CI GABAN DARASI
DOMIN KARA NUMBER KA DAGA 11 ZUWA 15 KO 20
bari mu fara da from 11 to 15
.
.
IDAN ZAKA BAMA BUDURWAR KA KO ABOKIN KA NUMBER KA
KANA SO KA BASHI MAMAKI
.
.
ga yadda zakayi MISALI Wannan itace number ta gata
08140841029
sai ka kara =>> 0000
.
.
a karshen number ka kaga kenan kamar haka
081408410290000
idan ka irga xaka ga number guda 15 ne na kara numbobi guda
4
.
.
sai kava ma abokinka ko budurwar ka ta kira anan take kiran zai
shigo wayar taka
.
.
IDAN KUMA KANA SO NE KA MAIDA TA 20
sai ka kara numbobi guda 5 ko wasu iri tare da 00 guda4 a
kashen number ka
.
.
MISALI
Wannan ita ce ai nihin number ta 08149993999 sai na kara
number guda 9
kaga kamar haka xata zama kenan
.
.
MIsali 08149993999321380000
ina fatan kun fahimta
idan ka gwada yayi zaka i,ya sanarwa anan domin musan Kuna tare damu
.
.
[ Mas'udu Dan masani Shinkafi 081499939990000 ]

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post