YADDA AKEYIN TWEAK A WAYAR ANDROID HAR KASAMU DATER FIYE DA 5GB

Mas'udu Dan masani Shinkafi a bakin aiki

Ma'asumah Nigeria News Updated Tare da Wakilanmu Mas'udu Dan masani Shinkafi

Abisa yawan tambayoyin da mutane suke yimin akan minene
tweak kokuma suce ya ake canja imei na wayar android a
samu mb masu yawa
to
.
Alhamdulillahi yanzu kam gaskiya mafi yawan cheats da suke
fitowa zakaji sai anyi tweaking sannan a samu damar more
garabasar zakana ganin ance yadda zaka samu 5gb amma
kuma
sai anyi tweak sannan a samu
.
ko kuma ni kaina zaku ga nayi upload na screenshot data mai
yawa bayan kun tambaye ni xaku ji nace tweak ne
.
to ganin hakane naga ya dace na koya muku yadda zaku iya
canja imei dinku domin idan wani cheat ya fito na canja imel
kunga kawai
kowa saide ya canja shima ya samu saboda haka ga abin da
tweak yake nufi sabo da yaka mata asanshi kafin akoyi yadda
ake yinsa:-
.
*** MA'ANAR TWEAKING DA AMFANIN SA ***
.
kalmar tweak tana nufin canzawa, ma'ana kana iya canza
imei-number ta wayar ka, ka sanya wadda kake so,
.
misali idan kana da gionee p2,p3 ko p4 kana iya canza imei-
number dinta zuwa na blackberry z10 ko na tecno ko na
infinix,
.
suma haka zaka iya canjasu.
Wannan shi ne tweak.
Kadan daga cikin amfanin sa, misali infinix hot tana zuwa da
kyautar 500mb daga etisalat idan ka tura sakon data zuwa
8186 .
.
to idan kana da android sai ka sa mata imei-number din infinix
hot din kaima za ka samu 500mb din idan ka tura data zuwa
8186 Amma sai kayi tweak din imei-number din saboda sau
guda suke bayarwa.
.
Ka ga kana iya yin tweak din iya adadin da kaso.
Idan kanaso ka gano imei-number din wayar ka saika danna
*#06#.
.
GA YADDA AKE TWEAKING DIN DA KUMA
.
YADDA ZAKA MAGANCE MATSALAR Invalid Imei
SANNAN SANIN KANKU NE YANZU ANA YAWAN SAMUN
MATSALOLI YAYIN DA AKAMA WAYA RESTORE KO KUMA DA
KANTA ZAKA GA TANA NUNA MAKA [Invalid Imei}
.
To Alhamdulillah a yanzu sai ka karanta wannan darasi da
kyau domin ka gyara wannan matsalar
.
da farko ga applications din
kuyi
Download
EngineerModeMTK.apk
https://www.apkpot.com/uploads/apks/59818518-mtk-eng
ineering-mode.apk
idan wannan beyi maka ba sai kayi seach a playstore { MTK
ENGINEERING MODE }
in kayi Installing dinsa sai kayi OPEN dinsa kawai,
.
kana budeshi Zakaga ya nuna maka:
.
1 – ANDROID SETTINGS
2– MTK ENGR SETTINGS :
.
To sai kahau kan na biyun wato MTK ENGR SETTINGS, kana
shiga zakaga abubuwa dayawa to anan sai kayi touch ka janyo
gefe xuwa hagu zaka ga
.
== >>CDS INFORMATION: Kana
.
gani sai kahau kansa, kana shiga CDS INFORMATIONS to anan
zakaga again abubuwa dayawa sai kahau kan
.
==>RADIO INFORMATIONS:
.
To idan Kashiga Radio Information din anan ne zaka za6i SIM
din da zakayi dashi, zakaga:
.
– PHONE 1 – PHONE 2
.
To sai kaxabi a wanne Sim layin yake, kana za6a Phone 1 ko
Phone 2 zai kawoka wani waje inda anan ne zakaga ainihin
IMEI dinka dama sauran tarkace na bayanin layinka:
.
Kana ganin haka sai kaduba daga saman wajen zakaga AT+
sai ka rubuta E To anan ne zakasa wasu abubuwa da xanbaka
yanzu,
.
kuma abubuwan kowanne SIM nasa daban ne,
.
misali idan a PHONE 1 zakayi to abubuwansa daban ne
hakama idan a PHONE 2 zakayi abubuwansa daban ne,
.
kuma abubuwan sune zakasa agaban wannan AT+ din. Ga
abubuwan na kowanne
.
SIM: – PHONE 1: EGMR=1,7,”” – PHONE 2: EGMR=1,10,””
.
Kaga idan kahada da AT+ daka tarar awajen to abin xaixama
kamar haka kenan:
.
– PHONE 1: AT+EGMR=1,7,””- PHONE 2: AT+EGMR=1,10,””
.
To a
bin lurar wadannan alamomin “” anan ne zakasa IMEI din dana
ne zakasa IMEI din dana bada atsakiyarsu zakasa IMEI din,
.
misali:
AT +EGMR=1,7,”35216535635233605″
.
Kaga awannan misalin ai nasaka IMEI atsakiyar “” din. Idan
kagama sawa daga nan zakaga
.
==>SEND AT COMMAND sai kadanna kawai akansa, idan har
kasa IMEI na wayar din dai – dai to xakaga yasa maka
.
== >SENT.
.
Wata wayar kuma baya rubuta SENT,
Sai dai kaga FAILED
To idan kaga haka sai kaje wajen
.
AT+ ka bada {space}
misali
AT +
Sai ka tava SEND
Xa kaga yayi
.
Sai kafito kawai, kasa wayar a Airplane bayan tashiga Airplane
sai kasake kunnata, shikenan ka gama tweaking
.
Sannan idan wayar kana fama da matsalar Invalid Imei zata
dawo dai dai
.
sai ka danna *#06#
zaka ga ya sanju
daga nan sai data
.
idan kana da tambya kayi  Annan kasa zamu Tura maka masarka Kai tsaye.

Daga Wakilanmu Mas'udu Dan masani Shinkafi 08149993999

1 Comments


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post