Daga Shafin Ma'asumah nigeria News Updates
*Rana* ce data ke bambamta Mutane da Dabobi.
*Jumma'ar* karshen _Ramadhan_ ta zama Alami na nuna goyon bayan Al'umar _Palasdinu_ daga *Khumaini*.
Kana da buqatar hkan.
Ba bangaranci,
Ba Wariya,
Ba Son Kai.
Ka gwada Alhaini ga yan'uwanka Musulmi.