Sharifi jinin Ma'aikin Allah, Sharif Rabiu Usman Baba Kano. |
Innalillahi wa Inna ilaihi raji'un!
Allah Ya yi ma fitaccen sha'irin nan, Sherif Rabiu Usman Baba rasuwa.
Amadadin wakilan wannan Shafin da masu ziyarsa (makarantan rubuce rubucen mu) muna Mika ta'aziyyarmu ga Yan uwa musulmi hususan iyalansa , Illahy ya jikansa da gafara ya sada shi da abunda yake yabo dare da Rana.
Daga Shafin Ma'asumah Nigerian News Updates tare da -Idishia Jos.
Allah yana cewa; Kowanne mai rai mamaci ne. Allah ya karbi Uzurinka Sharifi. |
Tags:
Labaran Duniya