HUKUNCIN MACE ME CIKI KO SHAYARWA BISA FATAWAR AYATULLAH SAYYID KHAMNE'I (R.A) !!!

HUKUNCIN MACE ME CIKI KO SHAYARWA BISA FATAWAR AYATULLAH SAYYID KHAMNE'I (R.A) !!! 


@ MA'ASUMAH NIGERIAN NEWS UPDATED @
TAMBAYA:- 
Ni na kasance me shayarwa ce bayan da Allah ya azurta mu da yaro, kuma ga shi watan azumi ya gabato, amma a halin yanzu ina iya azumi, sai dai a duk lokacin da nayi azumin ruwan nonona yakan qafe don kuwa ni me raunin (weak) jiki ce, kuma wannan yaro nawa yakan buqaci nono a duk bayan mintoci goma, to, ya zan yi?
AMSA:- Idan har wannan qafewar da ruwan nonon naki yake yi a sanadiyyar azumi, kin ji tsoron zai cutar da jaririn, to, ya halatta ki sha ruwa, amma za ki dinga bayar da mudu guda na abinci ga faqirai a kowacce rana, bugu da qari kan rama azumin da za kiyi daga baya.

Tare da Ado Isah Guda

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post