CIKAKKEN RAHOTON WALIMAR BIKIN YAYE DALIBAN FODIYYAH MALUMFASHI DAKE JIHAR KATSINA"

____Daga Wakilinmu: *Mudansir Bara'a Malumfashi*


A Ranar Asabar 'Din Data Gabata Ne 4/5/2018 Aka Gudanar Da Bukin Walimar' Yaye  'Daliban Fodiyyah Nursery Da Primary School Malumfashi.Tareda Taya Mahaddata 'Yan 'Ban Garen Fodiyyah:  Tahfiz Guda (16) Murnar Haddace Alqur'aniMai Girma,
Wasu Hotuna Kenan Na Daliban Da Sukayi Sauka 


Ga Jerin Sunayen Mahaddatan Da Allah Yabasu Ikon haddace Alqur'ani Mai Girma
:
{1}:-ALiyu Bashir
{2}:-USMAN ishaq
{3}:-Abdurrahaman sagir
{4}:-Mahadi Kabir Gambo
{5}:-Ibrahim mannir
{6}:-muhamma Lawal wada
{7}:-ALiyu  ibrahim
{8}:-MUHAMMAD abubakar
{9}:-Zainab Muhammad imam
{10}:-Aisha murtadha
{11}:-Hannatu MANNIR musa
{12}:-Halimatu ANAS garba
{13}:-Fatima HUSSAIN
{14}:-Sa, adatu mukhtar
 {15}:-halimatu mannir musa
{16}:-Amina USMAN nakaka
   

 Sai kuma wasu (18) da Allah yaba su ikon sauka su kuma yan ban garen Fodiyyah Islamiyya

{1}:- zainab lawal wada
{2}:- zainab abdurrahman,
{3}:-amina sagir,
{4}:- hajara nura,
{5}:- sakina abdussalam,
{6}:- nusaiba abdulkadir
{7}:-Hameed tukur,
{8}:- bakir jamilu,
{9}:- mahdi jamilu,
{10}:-shamsu salisu,
{11}:-muh'd nasir sa'id,
{12}:-muh'd muh'd imam,
{13}:-ali naziru nefa,
{14}:-muh'd nasir hamza,
{15}:- jafar abdulbasir
{16}:- muh'd Auwal nefa
{18}:- sani salisu

Taron Ya Gudana ne A Harabar Makarantar Fodiyyah K/kudu Malumfashi Wanda Ya Samu Halartar Dubban 'Yanuwa Musulmi Da Suka Had'a Yan {'Dariqar Tijjaniyya} Da Wasu Daga Cikin Yan {Izalah},


Fatan Allah ya mai mai ta mana sannan ilaheee ya bamu ikon aiki da abunda muka samu na wannan babbar baiwa da Allah yayi wa'yan nan dalibai,


_________
{MUDANSIR BARA'A MALUMFASHI

Zaidu Suleiman

My Name is Zainilabidina Ahmad Suleiman Chief Executive Officer CEO Bz News 24/7. Famous Blogger| Developer | Programmer| Journalist| Consultant |Publisher |. Contact bzglobalservice@post.com Whatsapp+2348133888333

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post