Yau Alhamis, Kanawan Dabo a karkashin Kungiyar 'Kano First Forum' sun yi zanga-zangar Allah-wadai ya yayyaga Masarautar Kano zuwa masarauta 5 da gwamnatin Umar Abdullahi Ganduje ta yi bayan dokar da majalisar jihar suka gabatar masa. Tare da kuma tir da dokar da majalisar jihar suka yi na baiwa Kakakin majalisar da mataimakinsa Fansho har karshen rayuwarsu.
Hotuna: Sani Maikatanga
--Idishia Jos.
Tags:
Labaran Duniya