Daga Shafin M.N.N.U tare da wakilinmu na Zaria Auwal Adam Sidi
Matasan nan da suke futowa dare da rana Dan nemanwa Jagoran Harkan Musulinci a Nigeria Sheikh Ibrahim Zakzaky Hafizahullah yanci yauma cikin wannan dare sun kara futowa Zanga Zanga lumana dan nunama duniya irin zalunci da akayima yan uwa Musulmai Almajiran Sheikh Ibrahim Zakzaky Hafizahullah Wanda akayi masu kisan kiyashi kana kuma Harda harbi shi Sheikh Ibrahim Zakzaky Hafizahullah da matanshi Harda kuma kashe mashi 'ya 'yanshi har su Uku sannan kuma suka tafi dasu suka tsaresu harkusan shekara hudu (4)
Andauko wannan Muzaharan ne tun daga kasuwan Zaria sannan aka ajeta a Rimin kanbari duk a cikin garin zaria anyi lafiya ankuma tashi lafiya
Free Zakzaky dole
Daga Shafin M.N.N.U
Tags:
Labaran Duniya