ANBAKO LITTAFAN HADISAN BUKHARI DA MUSLIM NA ‘KARYA SUNFI YAWA ACIKIN SU INJI MALAMAN AHLUS- SUNNAH!!! .

Kuyi shere Domin Wasu sugani su Amfana


Ma'asumah Nigeria News Updates

ALLAHUMMA SALLI ALA MUHAMMAD WA ALI MUHAMMAD.
.
HAKIKA WANNNAN MALAMI DA AKE KIRADA SUNA MUHAMMAD DAN ISMA’IL WATO WANDA AKAFI SANI DA SUNA BUKHARI, YA WALLAFA LITTAFINSA NA HADISI DAYA KIRAWO SHIDA SUNA SAHIHUL BUKHARIY,WANDA SHI WANNAN MALAMI YAYI DA’AWAR CEWA WADANNAN HADISAN DA YA TATTARA YA ZUBASU ACIKIN WANNAN LITTAFI NASA GABAKI DAYANSU INGATATTUNE,BABU WANI KOKONTON CEWA GABAKI DAYAN HADISAN DAKE CIKIN WANNNAN LITTAFI NASA DAGA ANNNABI SUKE.
.
ABIN TAMBAYA ANAN SHINE KAMAR YANDA WANNAN MALAMI KEYIN WANNNAN DA’AWA TASA TACEWA GABAKI DAYAN HADISAN DAKE CIKIN WANNNAN LITTAFI NASA SAHIHAINE,SHIN WANNAN ZANCE HAKA YAKE AWAJEN YAN’UWANSA MALAMAI NA AHLUSSUNNA DACEWA SUNYI MASA MUWAFAKA ACIKIN WANNAN DA’AWA TASA?
.
KO SHAKKA BABU CEWA IBN SALAHIN YANA DAGA CIKIN MALAMAN AHLUS-SUNNA DASUKAYI MAGANA AKAN WANNAN LITTAFI NA BUKHARI,A INDA YAKE CEWA HAKIKA BUKHARI YA KAFA HUJJA DAWASU JAMA’ARDA WANINSA SUKA RIGAYA SUKAYI SUKA AKANSU,KAMAR IKRIMAH MAULA IBN ABBAS,DA ISMA’IL BN UWAYS,DA ASIM DAN ALI,DA AMRU DAN MARZUQ DADAI SAURANSU,
DUKA WADANNAN MUTANE MALAMAI SUNYI SUKA AKANSU,DUBA LITTAFIN MUKADDIMA TA IBN SALAHIN ACIKIN ILMIN HADISI.(86.) DA KUMA LITTAFIN KIFAYAH FI ILMIR-RIWAYAH,NA KHADIYBUL BHAGDADIY.(136.)
.
HAKANA AL-IRAQIY ACIKIN SHARHIN ALFIYARSA YA NAKALTO CEWA MAL,NASA’IY YARAUNATA WASU JAMA’A DA BUKHARI YAKARBI HADISAI AWAJENSU.(3/262).SANNAN KUMA SHU’UBATU DAN HAJJAJ YACE DAGA CIKIN MUTANEN DASUKA SHAHARA DAYIN TADLISI DA AKWAI ABU HURAIRA,AMMA BUKHARI YAFI DOGARA AKAN HADISANSA FIYEDA RAGOWAR HADISAN SAHABBANANNABI.
DUBA LITTAFIN SIYARU NA ZAHABI.(2/
608.)ALBIDAYA TA IBN KATHIR.(8/77.)
.
BAYA GA HAKA YAZO ACIKIN LITTAFIN TARIKHUL-BHAGDADA.(2/
31.)MUHAMMAD DAN YAHAYA YACE,ANRUBUTO MANA TAKARDA TUNDAGA BHAGDADA DACEWA MUHAMMADU DAN ISMA’IL WATO BUKHARI YAKASANCE YANA CEWA,LAFAZAN DAKE CIKIN ALKUR’ANI BA KADIMIY BANE,(WATO YANADA RA’AYIN CEWA ALKUR’ANI ABIN HALITTANE)SANNAN KUMA MUNNEMI TUBANSA AKAN HAKA,AMMA BAI HANU DAGA KAN HAKABA,SAI AKASANAR DACEWA BAYA HALARTA WANI MUTUM YAHALARCI MAJALISIN BUKHARI ABAYAN WANNNAN MAJALISIN.
SABODA HAKA ATAKAICEN TAKAI CEWA MUTANEN NAISABURIY DAKUMA MALAMAN BHAGDAD SUNKORI BUKHARI DA MUSLIM DAGA WADANNAN GARURUWA NASU, ASABODA WANNAN MUGUWAR AKIDA TASU TACEWA ALKUR’ANI ABIN HALITTANE.DUBA TAZKIRATUL HUFFAZ.(2/589.)
.
ANKARBA DAGA SA’ID DAN AMR YAKE CEWA NAHALARCI ABU ZAR’A AR-RAZIY,A LOKACIN DA YAKE AMBATON LITTAFIN BUKHARI DA MUSLIM,SAI YAKE CEWA DANI,WADANNAN MUTANE NE DASUKE NEMAN SHUGABANCI KAFIN LOKACINSA YAZO MASU, YACE WATA RANA WANI MUTUM YAZO MASADA LITTAFIN SAHIHU MUSLIM SAI YAKE DUBA ACIKINSA,SAI YACI KARO DA WATA RUWAYA ACINSA DA AKA KARBETA DAGA ASBADU DAN NASR,SAI YAKE CEWA MAMAKIN LITTAFIN DA AKE CEWA SAHIHI AMMA ANA SHIGARDA IRIN RUWAYAR ASBADU DAN NASR A CIKINSA,SA’ANNAN SAI YA SAKE GANIN RUWAYAR KUDNU DAN NUSAIYR SAI YAKE CEWA DANI WANNAN YAFI WANCAN BALA’I.
.
DUBA TARIKHU BAGDAD(4/272)ABU ZAR’A SHINE MUTUMINDA NAWAWI YAKE CEWA AKANSA,SHINE DAYAN MUTANE HUDUN DA BABU KAMARSU AGARIN KHURASANA WAJEN SANIN HADISI.DUBA TAHZIBUL ASMA’A.(1/
68)BAYAGA HAKA YANA DAGA CIKIN ABINDA YAKE BADA RASHIN NUTSUWA DA AMINCEWA ABISA WANNAN LITTAFI NA BUKHARI SHINE WANI LOKACI YAKANYI RUWAYAR HADISI DA MA’ANARSA BADA LAFAZIN DA YA RAWAITOSHI DAGA RAWIN HADISINBA.DOMINSHIDA KANSA BUKHARIN YAKANCE DAYAWA NAKANJI HADISI AGARIN BASRA AMMA BANA RUBUTASHI SAI AGARIN SHAM,HAKAMA WANI LOKACI NAKANJI HADISI AGARIN SHAM AMMA BANA RUBUTASHI SAI AGARIN BASRA,SAI AKACE DASHI DA CIKARSA KAKE RUBUTASHI?
SAI YAYI SHIRU BAICE KOMAIBA.TARIKHU
BAGDAD(2/
11.)
.
YANZU SHIN WANNAN BATADLISI BANE DAGA SHI BUKHARIBA?KAI HATTA IBN HAJR YAFADA ACIKIN SHARHINSA NA LITTAFIN BUKHARI CEWA BUKHARI YAKAN RAWAITARDA HADISI CIKAKKE DA MABAM BANTAN LAFAZAI GUDA BIYU AMMA DA ISNADI GUDA DAYA.
.
YAZO ACIKIN LITTAFIN TAHZIYBUT TAHZIYB.3/
157.CEWA DAUDU BN HUSAIN ALMADANIY YANADAGA CIKIN MAZAJEN RUWAYAYAR BUKHARI,ASSAJIYYACE WANNAN MUTUMNE DA HADISINSA YAKE MUNKARI KUMA YANADA RA’AYIN KWARIJAWA.AMMA BUKHARI YANADA RUWAYOYINSA DADAMA ACIKIN WANNAN LITTAFI DA AKE CEWA SAHIHI NE.ADAI CIKIN WANNAN LITTAFI NA TAHZIYB.8/114.CEWA IMRAN BN HADDAN ASSADUSY,SHIMA YANA DAGA CIKIN MAZAJENDA BUKHARI YAKARBI HADISINSA,SHIMA MUTUMNE DAYAKE DA RA’AYIN KAWARIJAWA,KUMADARU KUDNIY YACE MUTUMNE MATRUKI SABODA MUGUWAR AKIDARSA DAKUMA MUGUWAR MAZAHABINSA.SHIDAI WANNAN MUTUM SHINE WANDA YAKE GODEWA DA KUMA YABON WANDA YAKASHE IMAM ALI(A)ACIKIN WASU SANAN NUN BAITOCIN WAKARSA.DUBA NURUL ABSAR KAR KASHIN TARJUMAR IMAM ALI(A).YAZO ACIKIN FATHUL BARI.1/389 AKAR KASHIN TARJUMAR ISHAQ BN SUWAID BN HUBAIR YACE MUTUMNE NASIBI MAI SUKAN IMAM ALI(A).

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post