Pastor Yohana Buru tare da wasu mabukata nakasasu da suka kai musu kayan Azumi. |
Kungiyar Peace Revival And Reconciliation Foundation Of Nigeria And Christ Evangelical And Life Intervention Fellowship Gbagyi Villa Kaduna South, Kaduna Nigeria ta kai wa Nakasasu ko masu bukata na musamma anan Kano road Kaduna domin tallafa masu albarkacin Azumin Ramadan.
Peace Revival And Reconciliation Foundation Of Nigeria And Christ Evangelical And Life Intervention Fellowship Gbagyi Villa Kaduna South Kaduna Nigeria, in a visit to the physically challenge at Kano road Kaduna as Ramadan commenced.
Tare da Wakilin Shafin Ma'asumah Nigerian News Updates --Idishia Jos.
Tags:
Labaran Duniya