ZAMU CIGABA DA MUZAHARORI BA KAKKAUTAWA.


Daga Shafin Ma'asumah Nigerian News Updates.   --Idishia Jos ya nakalto.

"Da badon su Mal. (h)  sun dake ba akai masu Abunda akai masu ba, domin ya nuna masu cewa basu keyin kisa ba Allah ke kashe kuma ya raya,  saboda a a halin da ake cikin Yanzu sun kashe Allah ya raya, domin kuwa Mal. (h)  ya bada jinin shi Domin ceton wannan Al'umma,

Da badon da sadaukarwar su Mal. (H)  da Yanzu muma bamu san halin da wannan Al'umma ke ciki ba.

Yan'uwa mutashi tsaye muyi abunda ya Kamata muyi,  idan aka ce  mu fito,  mufito ko'ina da ko'ina domin mu nuna rashin yardar mu da tsare Malam (H)  ba bisa hakki ba,  mu nuna rayuwar Malam (h)  itace rayuwar mu,  hutun Mal. (h) shine hutun mu.

 Mu fito mu nunawa azzalumai cewa Mal. (H)  Yana da muhimmanci a wurin fiye da yadda suke tsammani,  *rayuwar mu ba komi bace face da kariya ga Mal.  (H) zaman mu gidan yari (kurkuku)  ba komi bane a wurin kare Malam (h) a raunata mu ba komi bane don bada kariya ga su Malam (H),  a aibata mu a zage mu asa muna teagas ko ruwan zafi ba komi bane duk banza ne.*

Muyi tsaye kyem har sai Malam (h)  ya samu yan'chi *Muyi abunda muke iyayi shi kuwa Allah ya muna Abunda baza mu iyayi ba*
Hoton da yafi daga hankalin mutane daga jiya zuwa yau, yadda al'umma suka tabbatar da tabarbarewan rashin lafiya Sheikh Zakzaky (H).

*KUNJI ABUNDA YACE A KARSHE*

Muzaharori zamu cigaba dayi a ko'ina zamuyi a ABUJA, KADUNA, ZARIA,  da sauran garuruwan mu hatta da wurin ta'alim.  *#FREE ZAKZAKY DOLE*"

TSINUWAR ALLAH TA TABBATA GA MASU HANNU KO SANADIN SAHADAR KA *YA HADIMIN MAL. (H)*

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post