ZALUNCIN DA BUHARI YAYIMA MALAM IBRAHIM ZAKZAKY YAFI ZALUNCIN DA FUR'AUNA YAYIMA BANI ISRA'IL.

Hoton Sheikh Zakzaky (H) guda Biyu na farko wanda Buhari ya harbeshi har yayi sanadiyya mummunan ciwo Ido. Na Biyu kuma kafin Buhari ya harbeshi.

Daga Shafin Ma'asumah Nigerian News Updates. @Isma'il Abubakar Idris Katsina.

Zaluncin da Buhari yayima Malam Ibrahim Zakzaky yafi Zaluncinda Fir'auna yayima Al'ummarsa Bani Isra'il, Buhari yayima sayyeed Zakzaky abinda fir'auna baiyima Al'ummarsa ba, domin Buhari ya kashe mutane Maza da Mata, Yara da Manya, Matasa da Tsofaffi abinda Fir'auna bayyima Jama'arsa ba!.

Buhari ya kona Mutane da ransu maza da Mata, Yara da Manya, Buhari ya Rusa gine-ginenmu Fodiyya Center da Gidan Malam Zakzaky dare da Tona kabari da Buzne Mutane sama da 400 a rami daya Maza da Mata, Yara da Manya ba Salla ba Wanka ba suturw abinda Fir'auna bai tabayima Jama'arsa ba!.


Fir'auna bai kashe mata ba, Buhari ya kashe mata. Buhari yana tsare da Malam Zakzaky da Matarsa Malama Zinatu da Sauran Almajiransa bayan koto tabada umurni Asaki Malam Abiyashi diyya dayake buhari yafi Fir'auna kafirci yaki bin umurnin wannan kotu.

Zalunci bisa Zalunci ana tsare da malam Zakzaky batare da kula da Lafiyar jikinsa ba, wanna zaluncin dami yayi kama..?, duk abinda kahada buhari dashi yawuce nan Wallahi. Ya Allah ka gagguta kwatomana Sayyeed Zakzaky daga hannun azzaluman duniya. Ya Allah ka barmu da Sayyeed Zakzaky Duniya da Lahira.

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post