Video: SOLOMON DALUNG
Ku saurari abin da Ministan Buhari kan Harkokin Matasa da Wasanni, Solomon Dalung ke cewa dangane da Shaikh Ibraheem #Zakzaky.
Ya yi jawabin ne a Husainiyyah Bakiyatullah Zariya kafin mai gidansa ya rushe ta.
©Ishaq sagir magaji