SISTER A FAGEN AIKIN MEDIA (1)
Daga Fatima Xahrah Shi'ite
✍️
ISHAQ SAGIR MAGAJI
"Ta kowane bangare Brothers sunfi Sisters Kokarin Gwagwarmaya da kuma yada Hadafin Harka
Mu Sisters mun zauna muna amfani da maganar da Hausawa suke cewa Mata suna da rauni
Mun yarda mata sunfi Maza rauni amma Sister 'yar gwagwarmaya wadda take koyi da jarumtar Sayyida Zainab (s.a) bai kamata rauninta ya zama iri daya da raunin sauran mata ba
Anan muna magana ne akan yadda yakamata Sisters mu farka daga barcin da muke ma'ana Mu jajirce a Bangaren yada Hadafin Harka da Zaluncin da akeyi mana a Social media
Zaka ga sister kullum sai ta wuni a online amma a cikin sati bazata iya yin rubutu koda sau daya ne Wanda 'Yan Uwa zasu Karu ba
Sister zatazo online amma abinda yakawota shine Fira da Samari ko kuma tayi posting da photonta Maza su rinka yaba kyawunta shine babban Burinta
Amma bazaka taba ganin tayi rubutu Wanda zaa karu da ita ba wasu Sister's din suna ganin ba damuwarsu bane yin rubuce-rubuce
Rubutun Sister yana da matukar ta'asiri ta yadda sakon cikinsa zai isa inda yakamata
Mu kuma sauran 'Yan Uwa yakamatq idan akayi post mu rinka karfafama Masu rubutu gwiwa da Likes ko comments da Shares domin mu Isar da sakon ga wasu
Babban abinda yake sanyawa wasu daga cikin Sisters basayin rubutu Shine saboda kada suyi rubutun wasu su Kalubalancesu, dama ita rayuwa ba dole sai ka birge kowa ba kai dai kayi komai da Ikhlasi
Misali; idan kikayi rubutu Mutum 10 sukayi miki Likes kinga kenan kin Isar da sakonki ga mutane 10 kuma nasan ko kalma daya suka karu da ita sukayi amfani da ita kema Allah zai baki ladan tunatarwa
Tsoron Allah shine Farkon abinda yakamata Mai gwagwarmaya ya rike domin Tsoron Allah shine gaba da komai
'Yan Uwana Sistoci mu dage kuma muci Gaba da koyi da Burazunmu domin Brothers sunyi mana nisa ta kowanne Bangare a Harka yakamata muma mu rinka kokarin yin koyi dasu ba muzo online mu rinka biyema wasu mazan muna bata lokacinmu a banza ba.
Insha Allah zamu ci gaba.

Tags:
Tunatarwa