Daga Wakilinsu -Idishia Jos
Shin ka Liking Shafin Ma'asumah Nigerian News Updates da ke kafar sada zumunta na Facebook ? Akwai sahihan labarai na cikin gida Nigeriya dana kasashen waje, Ga kuma Filin #FreeZakZaky muna da filin Jagoran Gaskiya, Filin Jawaban Sheikh Zakzaky (H), filin Mawaka Harka Islamiyya da Filin Ahkamul Islam muna da Filin Munasabobi da dai suransu. Bamu tsaya anan ba akwai ayyuka da Ake gudanarwa da yawa a wanna shafin hatta tallace tallace duk akan yi a wannan shafi mai albarka.
Shin ko ka san Shafin Ma'asumah Nigerian News Updates tana da shafuka a yanar Gizo, kamar Ginshikin Shafi mai Tashen Gaske Blogger, Instagram, Twitter, Google, ga kuma hanyar isar da sako na Whatsapp da sauran kafafen yada labarai. Zaka iya Shiga cikin Application na Blogger din kuma zaka ga labarai na musamman sai wanda kake son karantawa.
Domin samun Application namu na Ma'asumah, Danna wannan blue Rubutu dake kasa domin kayi Downloading din Application din a wayarka cikin sauki.
Shin ko kun san idan kuka bude data ku kuna Shiga Blogger namu zaka karanta sabin labarai da dumi-dumin su masu gamsarwa masu ilimantarwa gami da wa'azantarwa da nasihohi kai bamu tsaya a nan ba har filin Soyayya muna dashi wanda muka tanadawa masoya. Daga cikin sakunan da ake sakawa a Blogger namu bamu takaita ga saka sakunan Yaren Hausa ba har sakuna na Yaren turanci ana sakawa, domin saukakewa mai karatu saukin karatu.
Ma'asumah Nigerian News Updates tana da wakilai a Garuruwa da yawan gaske musamman a Arewacin Nigeriya, Kamar Kano, Kaduna, Katsina, Jos, Daura, Bauchi, Sokoto, Adamawa, Abuja, Suleja, Zariya, Malumfashi, Funtuwa, Potiskum, Kantagora, da sauran jihohi da kananan Hukumoni na kasar har ma da makoftan Nigeriya irin su kasar Nijar.
Ku kasance da mu a kowanne lokaci safe, rana, dare domin kawo labarai ingantattu. Mu sani labarin da Ma'asumah take sakawa a shafukan ta na Social Media ba ya takaita bane ga abubuwan Harka Islamiyya a'a muna kawo labarin da bana Harka Islamiyya ba a ciki.
#FreeZakzaky
Wannan sanarwa ta fito ne daga Shafin Ma'asumah Nigerian News Updates
Tags:
Yanar gizo