SALSALAR SHAIKH IBRAHEEM ZAKZAKY (H)

SALSALAR SHAIKH IBRAHEEM ZAKZAKY (H)

 DAGA MA'ASUMA NEWS UPDATE TARE DA BARR RUKAYYA MAHMUD MALUMFASHI

Tarihi mafi inganci da shekh zakzaky yabayar dakansa, yafadi yafadi asalin iyayensa sunfito daga MAGRIB (marako),; Daganan suka sukaxo birnin shingidi natsohuwar daular qasar mali, Amma yanzu birnin nashingidi maitsohon tarihi yana kasar mauritaniya ne , daga garin shingidi kakanninsa sukayo kaura zuwa birnin (MABRUK)dake kasar mali, daganan kuma suka zauna a birnin tumbuktu, daga birnin tumbuktune suka taho wannan kasa Nijeriya cikin karni na 12(Shekaru 60 masu albarka, shafina 09 Zuwa  11)

  Barr rukayyah Mahmud Malumfashi

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post