Ma'asumah Nigerian News Update
Tare da Wakilinmu Ruhullah Yola
Ina so in dan tunatar damu cewa shifa ambato ko tunatarwa ko wa,azi tamkar abincine ga ruhin dan Adam. Ruhin dan Adam yana rayuwa ne da zikiri da ilimi wadannan abubuwa biyu susuke rayar dashi, kamar yadda gangan jikike rayuwa da cin abinci da shan ruwa kamar yadda mutum ya san cewa bazaici abinci yagamaba yazama shikenan ba zai sake ciba. Kullum indai yana darai shi mabukaci ne ya dinga cin abinci haka kuma misali jikinsa mabukaci nega wanka, bazaiyi wanka ya gamaba, koda kuwa zai wanke jikinsa da ruwan kogine a lokaci guda, to in aka kwana za bukaci ya sakeyin wani wankadin. Saboda haka ba wani abune wanda mutum zaiyi yagama ba.
Haka kuma wanki shima bazaka wanke suturarka rana daya, ace barikayi masa wani yafiya fyes sai badi kuma ba. Matukar zakasa, zakakuma kabukaci kasake wankeshi
To hakanan ruhin mutum yake dangane da ilimi da zikiri. shi mabukaci ne garesu da'iman sarmadan kullum yanata dada kara ilimi ne yana kuma dada kara zikri ne don hakanema allah (T) ya sanya mana zikirori wajibai guda biyar a kowace rana khamsu salawat kenan wanda har manzon allah (saw) yake kwatantasu da kamar mutum ne wanda da akwai kogi kusa da dakinsa yana wanka sau biyar kowace rana, yace za,a sami daudar a tare dashi? akace a'a yace to kamar hakane wadannan lokutane da aka baka dama kabawa ruhinka nasa abincin
Kunga wato ruhi mabukaci nemaga abinci fiyeda gangan jiki.
Tunda daza,ace masa acici za,ace ya cika cin abinci. Bil hasalima daishi wajen tarbiyyar ruhi ma,ana rage cin abinci din wato ana cin abinci daidai gwargwadon bukatar jikine kuma har a danyiwa jikin tarbiyya da yadansha wahala ya manta abincin na dan wadansu lokuta don hakanan mabashi, ba,a gafalantar dashi da wani abu dazai manta zikirin. Inda mutum zai kasance da'iman yanata zikirullahi ne, to falillahil-,
#FreeZakzaky
#FreeOurLeader

Tags:
Makaranta