RAN BAYERABE DAYA. ( kolade Johnson)

TUN RAN 12-12-2015 NASAN HAKAN,
Saboda kisan Gillar daya Aiwatar a zariya.
✍️
Ishaq sagir magaji

 Duk abinda ya samu shamuwa watan bakwaine ya ja mata idan kana neman mutumin da baisan abinda yake ba kuma baison gaskiya to idan kazo wajen dan arewa shikenan saboda dan arewa shi kansa kawai ya sani baruwansa da cigaban 'yan uwansa,
Tow yanzu dai gashinan duk kashe kashen da sace sacen mutanennan da ake Amma
Ran bayarabe daya ( kolade Johnson) yafi rayuka dubinnai na hausawa da ake ta kadarwa ba dare ba Rana a zamfara  da sauran garuruwan mu na arewa daraja a gurin buhari!
Allah ya fishemu!!
Yayin da ake bama Dangin bayaraben hakuri


Malaman da suka kasa iya bakinsu don son sunan kungiyoyinsu da San ganin miyan gidajen su tayi ja! A za bukan da ya gabata wai ai zai juyo da hankalin shi ga shiyyan arewa in ya zarce
Shin Kuna ganin mutumin da baisan darajan rayukan kuba shine zai San darajan yankinku?

To gashi dai tunkafi mushiga next level din ma ya fara nuna inda ya karkata. Tahanyan yima bayarbe daya tilo da ya rasa ransa  jaje ammah rayuka daruruwan malam bahaushe ko oho!

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post