MAULIDIN IMAM ALI(AS) DA SAYYIDA ZAHRA(SA) A DAURA

MAULIDIN IMAM ALI(AS) DA SAYYIDA ZAHRA(SA) A DAURA

Yanzu haka Shaikh Sharif Khidir ne ke ci gaba da gabatar da Maulidin Imam Ali da Sayyida Zahra(as) a babban filin fadar sarkin Daura inda aka fi sani da kangiwa a tsakiyar birnin Daura.

Yanzu haka Sharif yana da koro martabobin Imam Ali (as) a gaban al'ummar da suka kewaye filin taron.

Ga tsarabar hotuna:


@ISHAQ SAGIR MAGAJI
05 04 2019

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post