KADA KAYI WASA DA DAMARKA WAJEN NEMAN ILIMI
TARE DA KHADIJA HAMZA MALUMFASHI.
Dasunan Allah me rahama mejin kai, Tsira da aminci su tabbata ga shugaban halitta da iyalan gidansa tsarkaka.
Zanyi amfani da wannan damar domin fadakar da yan'uwana akan saken da mukeyi da damarmu wajen neman ilimi.
Dama wata abuce da Allah yakeba mutum domin cimma wani buri nasaarayuwa.
Ilimi zamu iya cewa shine ginshiqin rayuwar dan adam.
Dayawanmu muna sake da damarmu ne idan wasu bukatoci suka taso mana narayuwa,daga cikin abubuwan da sukesa muke sake da wannan musamman ga matasa shine aure,neman kudi dasauransu.
Ba'ace kada kayi aureba koka nemi kudiba a'a abin nufi shine yakasance idan kasamu damar karatun toka tafi domin bakasan yadda rayuwa zata juya makaba,kota juya maka da dadi koba dadi.
Ya yan'uwana matasa musani cewa yanxune yakamata mu more kuruciyarmu basainan gaba ba,lokacin da hayaniya tayi mana yawa awannanfa lokacin saidai abarmu a yan kallo ko abarmu a farook dana sani kuma kowa yasan cewa dana sani bata da ammfani.
Akarshe nake cewa don Allah matasa mudage kada muna kallo ayi bamu,domin kuwa akwai lokacin da zaizo komi zakayi sai kanada ilimi.

Tags:
Tunatarwa
Okay
ReplyDelete