Ⓜ_Yauma kamar kowace juma'a yan uwa musulmi almajiran Sayyid Zakzaky (h) Sun Gudanarda Gagarumin Gangamin kiran Asaki Sayyid Zakzaky (h) kamar yadda suka Saba. Gabatarwa akowace juma'a agarin na Abuja,
_Gangamin yagudana a babban masallacin kasa wato [Central mosque] dake tsakiyar birnin na Abuaj,
_Malam Abbare Gombe ne Yayi jawabi ayayin gangamin.
_Anyi Lafiya Antashi Lafiya.
____________________
Ma'asuma Nigerian News Updates.
Wakilinmu,
®___Mahadi Tukur Almizan.