BUKUKUWAN NISFU SHA'ABAN NA HARISAWA A BIRNIN ABUJA

BUKUKUWAN NISFU SHA'ABAN NA HARISAWA A BIRNIN ABUJA

Day 1: Gasar Wasanni

A rana ta farko cikin raya Maulidin Imam Mahdi(afj) tare da Sayyid Zakzaky(H) na Nisfu Sha'aban na bana, Harisawa na ci gaba da gudanar da gasar wasanni a tsakanin Harisawa a duniyar Harisancin Harka Islamiyya karkashin jagorancin Sheikh Ibrahim Zakzaky(H) a babban filin dake garin Suleja. Tun safe ana ta karawa kan wasanni kala kala.

@Mlmusa
22/04/2019
@FreeZakzaky
@FreedomForZakzaky

Ga tsarabar hotuna:






Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post