ANYI GAGARUMIN TARON TUNAWA DA RANAR HAIHUWAR SAHIBUZZAMAN IMAM MAHADI DA SAYYID ZAKZAKY YAU GARIN ABUJA



_Yan Uwa Musulmi Almajiran Sayyid Zakzaky (h) Sun Gudanarda taron tunawa da Ranar da Akahaifi Imamin karshen Zamani nakarshe acikin Jerin Imamai wato Imam Mahadi [AJTF] dakuma Sayyid Zakzaky (h) Wanda aka Saba Gudanarwa akowace 15 ga watan Sha'aban, kamar yadda Suka Saba Gudanarwa akoeace Shekara,

_Anyi taron Ne a Diplomat Park dake Area one Shopping Center Abuja, Anfara Taron ne damisalin karfe 4:00 na Rana ,

__taron yasamu halartar dumbin Almajiran Sayyid Zakzaky (h) Da Sassan kasar nan daban daban Kai  harma da wani pastor,

_bayan Bude taro da addu'a gamida Ziyarar Sahibul-Asr wazzaman,
Alhaji mustapha gadon kaya ya nishadantar da  mahalarta da baitocin yabo ga Imam Mahadi da Sayyid Zakzaky (h),

_Matasa yan Intizar da kuma yan kasshafatul Mahadi da yan jaishi Ahmad Suka Gabatarda Display,

__Sidi Munir Sokoto Ne yayi jawabin akan makasudin wannan taro,

_Ansamu wani hazakin yaro Wanda yayi kirari ga imamul Mahadi dakuma Allama Sayyid Zakzaky,
_Sannan Anyi Lunching din wani drawing na hoton Allama Sayyid Zakzaky da wani hazikin Struggler ya Zana,
_Sannan Aka yanka Alkaki [Cake]



Anyi Lafiya Antashi Lafiya
_______________________
🇳🇬 Ma'asumaNigerian News Updates,🇳🇬

Tareda wakilinmu,
®___Mahadi__Tukur__Almizan. vedio audi,o a wannan aikin kai tsaye insha allah

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post