ANJADDADA KIRAN ASAKI SAYYID ZAKZAKY (h) A KOFAR FADAR SHUGABAN KASA ABABBAN BIRNIN TARAYYA ABUJA,




_Yan uwa musulmi Almajiran Sayyid Zakzaky (h) Sun Jaddada kiran Asaki jagoran Harkar Musulunci Sheikh Ibraheem Zakzaky (h) Yau Agarin Abuja,

_Damisalin karfe Goma Sha daya [11:00] Na ranar yau Laraba Aka tada muzahara daga Federal Secteriat Abuja ,
Muzaharar ta doshi  Gate din Villa wato fadar Shugaban Kasa dake birnin tarayyar Najeriya Abuja,
Dalilin Zuwa fadar ta shugaban kasa shine, Biyo bayan wani bidiyo Na sayyid Zakzaky (h) Inda yake bayani akan Kashe-kashen dake faruwa a jahar zamfara, Shugaban Ma'aikatan Fadar Shugaban kasa ABBA KYARI Yarika bi kafafen yada Labaru yana hanasu Yada wannan bidiyo,
__Bayan Isar da Sakon Gargadi Ga Abba kyari Dakuma Kiran Agaggauta Sakin Sheikh Zakzaky (h), Muzaharar tadawo Federal Secteriat,
___Anrufe Muzaharar Anan Federal Secteriat,
Anyi Lafiya Antashi Lafiya.
________________________
Ma'asuma Nigerian News Updates,

®_Mahadi_Tukur_Almizan.

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post