ALAKAR ZAMFARA DA MALAM ZAKZAKY.
S
S
Nayi fira da wani babban farfesa a bangaren kimiyyar siyasa na jami'ar bayero ta kano kuma ya bankade min wasu muhimman batutuwa da ya kamata al'umma ta sani.
•Na farko yace lallai da bukatar al'umma ta gano alakar doguwar tsarewar da ake ma jagoran 'yan shi'a ibraheem zakzaky.
•Da alamun shakku gami da taraddudi bisa takamaiman alakar case din malam zakzaky da rikicin zamfara.
•Shekaru shidda da suka wuce malam zakzaky yayi hasashen faruwar abubuwan dake faruwa a zamfara kuma gashi yanzu kwabo da kwabo suna faruwa.
•A hasashen da malamin yayi ya nuna ba a zamfara kurum aka shirya makamancin wannan shiri ba.
•Kuma tun wancan lokaci da malamin yayi wannan hasashe ansha jiyo shi yana balokokon ana neman rayuwar sa.
•Shekara uku da hakan incidence din zariya na 2015 ya faru, tun lokacin sau daya aka kuma jin duriyar sa.
•Yanzu gashi ana ta kashe kashe a zamfara kamar yadda ya fada.
•Saboda haka idan ba an nemi sanin hakikanin lamarin daga wajen sa ba zuwa gaba lamarin yana iya kazanta fiye da hakan.
•Saboda haka yace a sanar da masu zanga zangar a saki malam zakzaky da masu zanga zangar zamfara su hade waje guda tukuna su nemi a basu dama sheikh zakzaky ya fito yayi fashin baki da karin bayani bisa wannan yanayi.
•Farfesan yace wannan aiki ne daya hau kan almajiran malam zakzaky da kuma mutanen zamfara saboda zuwa yanzu sune abin yafi shafa kai tsaye.
•Ya kara da cewa dole ne mutanen zamfara su hada kai da almajiran malam zakzaky kowanne daga cikin su ya zama dan mediya na karfi da yaji domin aikin wayar da kan al'umma bisa wannan lamari ya rataya ne a wuyan su.
*_A karshe babban farfesan yayi gargadin cewa: idan har ba'a takura gwamnati ta fito da malam zakzaky ya fadi mafitar wannan lamari to da yiyuwar abin ya kazanta matuka kuma ba zai tsaya iya zamfara ba zai mamaye arewa ne gabadaya!!!_*
WANNAN BA MAGANAR AKIDAR ADDINI BACE MAGANAR CETO AREWA NE!!!
Bissalam
✍️
ISHAQ SAGIR MAGAJI
S
S
Sheikh Ibrahim zakzakyzakzaky (H). |