Zinedine Zidane ya karbi aikin horar da kungiyar Real Madrid a karo na biyu.

Zinedine Zidane ya karbi aikin horar da kungiyar Real Madrid a karo na biyu.

Zidane
📝

MSN_0012

Zidane mai shekara 46 ya bar kungiyar ne a karshen kakar bara kwana biyar bayan da ya jagorance ta lashe kofin Zakarun Turai a karo na uku a jere.

Ana sa ran Real Madrid za ta yi gagarumin garambawul a kaka mai zuwa bayan kashin da ta sha a hannun Ajax wadda ta kore ta daga gasar Zakarun Turai, da kuma wasannin El Clasico uku da ta yi rashin nasara a jere.

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post