ZAGAYEN MAULUDIN SAYYIDA FATIMA DA IMAM ALI A GARIN KATSINA 23/03/2019.
A yau Asabar 23/03/2019 'yan uwa Musulmai Almajiran Sayyeed Ibrahim Zakzaky suka fito bisa tituna dan nuna Farin cikinsu da zagayowar watan Haifuwar Sayyeeda Fatima (S.a) da mai dakinta Imam Ali (A.s).
Tags:
Munasabobi