Wakilan ma'asumah daga garuruwa daban-daban bayan fitowa daga Taron karawa juna sani a garin katsina. |
(mtn,zain,glo,etisalat) 1-ka tabbatar da cewa ba a saka password dayawaba har yayi blocked 2-sai kakira kamar haka Mtn 180 Zain 111 Glo 121 Etisalat 200 Sai kabi abinda suka gayamaka harkasamu suce maka press 0 to speak or to complain to agent 3-zakaji sunce maka “how may i help you” NOTE:;da turanci zakuyi magana make sure your able to speak and understand english amma idan kaci sa a zasuyi maka hausa Sannan sai kayi musu complain akan cewa sim naka yashiga PUK koda turanci ko da hausa 4- katabbatar kana da abun rubutu akusa da kai Zasu bakq PUKNUMBER amma zasuyimaka tambayoyi kamar haka: 1-are calling with your affected number? 2-registeration name? 3-when did you start using line? Ans either 2015 or 2016 4-how much did you have in your account left? 5-which tariff plan is currently on your line? 6-what is your last tariff plan using before currently one? 7-which number are you usually call? 8-from which state and l.g.a? NOTE:they can start asking you 4 before 1 5-after answering the questions correctly your PUKNUMBER will be given as:********. Put your last PUK given to as: * **** Put new PUK as: 0000 Verify new PUK as: 0000 SUCCESSFUL NOTE; your PUK has been reset a:0000 NOTE; when your line entered PUK again,your PUKNUMBER is 0000. Zaka iyayin comment domin neman karin bayani
Idan kanada wata tambaya kayi Comment da ita anan kuma yanzu.
MAS'UDU DAN MASANI SHINKAFI 08149993999
Tags:
Yanar gizo