Wani Yaro mai hazaka ya zana hoton Jagora (h) a garin Daura.
Wannan matashi Allah yayimar Basirar Zane Zane.
Sunansa Ibrahim Sani Danmadami.
Gadai kadan daga Aiki nasa .
👇
Wannan matashi Allah yayimar Basirar Zane Zane.
Sunansa Ibrahim Sani Danmadami.
Gadai kadan daga Aiki nasa .
👇
IBRAHIM SANI KENAN BAYAN KAMMALA ZANENSA
IBRAHIM SANI LOKACIN DA YAKE ZANENSA |
@ISHAQ SAGIR MAGAJI
Tags:
Labaran Duniya