Tambayar sheik yaqub yahaya ga Al'ummar Duniya. Miyasa duniya ke cike da manyan Malamai da manyan Likitoci da manyan firo fesoshi da manyan Injiniyoyi amma duniya na lalacewa babu wani cigaba minene dalili.....?.
Sheik Yaqub a Ranar Juma'a lokacin da yake koyama Dalibai Karatu a Markaz Katsina.
Sheik Yaqub a Ranar Juma'a lokacin da yake koyama Dalibai Karatu a Markaz Katsina.