TABBATAR ADDINI DAGA BAKIN SHEIK IBRAHIM ZAKZAKY (H). A Shekara ta 1990Kashina [05].

@Isma'il Abubakar Idris Katsina.*

Cigaban Jawabin Sheik Ibrahim Zakzaky kashi na (05), mai suna *(Tabbatar Addini)* na 1990.

Bin hanyar Allah dole sai Allah ya jarabci Mutum da abu-buwa kala-kala domin ya tan-tance indan da gaske ka shirya binsa, Yafi sauki Mutum yayi sabon Allah yana sane ya aikata dayace Sabon Allah ba sabo bane yinsa day-dai ne.

Bamu bukatar ace saimun sabama Allah ne zamukawu shiriya a cikin al'umma.
Babu Annabin da Allah ya aiko ga al'ummar zamaninsa ya zamto saida ya aikata irin sabon da suke daga baya yakawo shiriya.

Hanyar da ake tabbatar da Addinin Allah guda (1) ce da'ita Allah yake amfani ya Tabbatar da Addininsa, hanyar itace wadda ake zubar da jinin bayinsa wadda ake kisansu, da ace akwai wata hanyar da tafi sauki da Manzon Allah basha wahalar da yasha a annun makiya Allah ba wadaa tamai ga har yayi Hijira da saura yakoki.

Kullen Sayyeed Ibrahim Zakzaky ga Azzaluman Najeriya a shekara ta 1990 .

Gareku azzalumai kuzo kubi Allah kusamu tsira Duniya da Lahira, bin Allah bazai rage maku girma da matsayi acikin Al'umma ba.

Allah bai halicci Shuwagabannin Najeriya dansu zama Azzalumai ba! Fa ce sune suka maida kansu azzaluman tamkar yadda Allah ya aiko Annabi Musa zuwa ga Fir'auna.

Irin makomar Fir'auna Shuwagabannin Najeriya Zasuyi Shugaban Kasa, Gwamnoni, Ciyamomi, 'yan Majalissu,Kwamishinuni, Alkalai, kansiloli da Sarakan Galgajiya Madamar basubi Allah sahu da kafa ba.

Cikakken Jawabin Sayyeed Ibrahim Zakzaky na Shekara ta 1990, cikin Jawabinsa mai suna (TABBATAR ADDINI).

Daga Shafinmu na Ma'asumah Nigeria News Update tare da Wakilinmu Isma'il Abubakar Idris Katsina.

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post