SAKON GODIYA DA BANGAJIYA ZUWA GA WAKILAN MA'ASUMA NIGERIA NEWS UPDATE

Ga Hutunan Sistoci Wakilan Ma'asuma.


@Isma'il Abubakar Idris Katsina

A madadin 'yan uwa da Abokan Arziki na yankin garin Katsina, muna mika sakon bangajiya zuwa ga dukkan Wakilan Ma'asuma Nigeria News Update wadanda suka halarci Mu'utamar na yini biyu a garin Katsina da wadanda Allah bai basu ikon zuwa ba.

Muna maku fatan Alheri, Allah ya maida kowa gidansa Lafiya, Allah yasa Abu-buwanda mukaji mu amfana dasu tare da Gwala-gwalan kalmomin da Sheik Yaqub yayi mana da shawarwarin da ya bamu. Ya Allah kasa su amfanemu fiye da yadda muke tunani.

Ga karin wasu Hutuna na Ziyarar da Wakilan Ma'asuma Maza tare da Sheik Yaqub Yahaya
Ga Karin wasu hutunan na Ziyarar Wakilan Ma'asuma Mata tare da Sheik Yaqub Yahaya.


Dan Allah muna neman gafararku akan dan abu-buwanda aka samu amma insha Allah Next Level za'alillika fiye da haka Albarkacin Sayyida Ma'asuma Fatima s.a.

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post