MUZAHARAR #FREE ZAKZAKY A BIRNIN TARAYYA ABUJA 25/03/2019


Isma'il Abubakar Idris Katsina.

A yau Litinin 25/03/2019 'yan uwa Musulmai Almajiran Sayyeed Ibrahim Zakzaky suka hadu a Babban Birnin Tarayya Abuja dan nuna kin amincewa da rishin adalcin da Koto keyi dangane da Shari'ar Malam Zakzaky da Malama Zinatu.

A yau ne 25/03/2019 ake komawa wanna Haramtacciyar kotu ta zalunci, Kotu tabada umurnin asakai Malam Zakzaky haryanzu gwamnatin Buhari tana tsare dashi batare da wani laifiba.

Ya Allah ka tsinema gwamnatin Buhari damasu goyan bayansu. Ya Allah ka gaggauta kwatomana Sayyeed Ibrahim Zakzaky da Malama Zinatu da sauran Almajiransa da gaggawa. Allah ka barmu dasu Malam Duniya da Lahira.

 *#Free Zakzaky.*
 *ObeyCourt Order.*

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post