Labari da Dumu-duminsa, Anshiga Next Level a Garin Katsina.

Yau Alhamis 21/3/2019 a wata unguwa dake cikin garin Katsina mai suna (kofar Durbi)  wasu matasa wadan da aka hana Neman nakansu (masu wanki Mashina) sun kunna wuta bisa titi.

Domin basu yarda da ahana su Neman nakansu ba tinda ba abasu aikiyi. Hartakai ga Jami'an tsaro Civil Defence sun harbi mutane 2

Matasan dai masu Neman nakai akalla sunkai mutane 300.


Photo Maila Adam

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post