MATASA SUN SHIRYA MAULIDIN SAYYIDA ZAHRA(AS) A DAURA
A yau kuma yanzu haka ƙyayataccen Maulidin Sayyida Zahra(as) ke gudana a tsakiyar birnin Daura wanda matasa almajiran Shaikh Zakzaky(H) suka dauki nauyin shiryawa. Yanzu haka ana shan jawabai kan darussa daga rayuwar Sayyida(as) daga bakin Malam Mustafa Muhammad wakilin yan uwa na Daura.
Mun tsakuro muku tsarabar hotuna.