@Isma'il Abubakar Idris Katsina.
A wani Jawabi na Gwamnan Jahar Kaduna Nasiru el-rufa'i wadda yayi dangane da Al'amarin Siyasar garin Kano tsakanin Jam'iyyu guda Biyu (2), A.p.c. da P.d.p, Gabduje da Abba.
Nasiru yana cewa " koda za'a karar da Jama'ar garin Kano gaba dayansu sai Ganduje ya koma kujerar sa ta gwamnan a garin Kano", maganar Nasiru el-rufa'i tayi matukar tasiri domin yau a garin kano Allah kadai yasan adadin gawar wakin da aka sabu da Majiyyata.
Tags:
Labaran Duniya