ISMA SUN SHIRYA TARON KARAWA JUNA SANI 23 A GARIN KATSINA
A cigaba da taron karawa juna sani da yan uwa almajiran Sheikh Sayyeed lbraheem Yaqoub Elzakzaky (H) masu kula da bangaren kiwan lafia (ISMA) suka shirya, yan uwa daga bangarori da dama sun samu halarta Shaikh Yaqoub Yahya Katsina ya fara gabatar da jawabin rufewa.
Hutuna: Ishaq sagir magaji